TAWA KADDARAR

TAWA KADDARAR

  • WpView
    Reads 260
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 2
WpMetadataReadOngoing10m
WpMetadataNoticeLast published Mon, Apr 5, 2021
WpInfo
Fiction
Romance
A true life story💔💔💔 Gargadi ga iyaye wanda suke dagewa akan yaransu sai sunyi boko bayan su yaran Aure ne a gaban su. KARATU BAYA HANA AURE, AURE BAYA HANA KARATU. Da yaranku su fada halaka gwara su raya sunnahn manzo (SAW) Amin!!! HUKUNCIN AURE Aure wajibi ne, amma wasu suna ganin ba wajibi bane mustahabine. Hukuncin yin aure a musulunci: Aure ya tattara dukkan hukunce-hukunce guda biyar da sharia ta tanadar, sune kamar haka: Wajabci, Hallacci, Haramci, Sunnah da Zabi. Ga kadan daga cikin dalilan da suka sa aure ya tattara wadannan hukunce-hukunce kamar haka: Aure wata hanya ce ta yaduwar zuri'a. Aure abu ne wanda yake hada jinsi guda biyu wato mace da namiji. Aure abu ne wanda ya kunshi hakkoki na dukkan ma'auratan su biyu. Aure abu ne da ya kunshi soyayya da amincewar juna su rayu tare awaje daya. Kasancewar aure ya kunshi manafofi da hikimomi ne ya sa shariar musulunci ba ta ba shi takamaiman hukunci guda daya daga cikin hukunce hukuncen da ta tanadar ba, har sai bayan anyi bincike a tsakanin ma'aurata. Yin bincike ko duban yanayin ma'aurata ne ke bada damar sanin hukunci da ya dace da daya daga cikin ma'aurata.
All Rights Reserved
#63
hausanovel
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  •  Khan baba's begum
  • Hanahaki Disease [Tankana Story]
  • Teri Meri Aisi Jud Gayi Kahani
  • Tu woh chaand
  • ALiVE (KHR Fanfic)
  • Dil Ki Aawaz (Completed) (BOOK 2 OF 'DIL' SERIES)
  • 𝐐𝐮𝐞𝐞𝐧 𝐎𝐟 𝐀 𝐁𝐞𝐚𝐬𝐭
  • The princess with mysteries : Agnishikha
  • Inquilab (Complete ✅)

What does it feels, like to be captured ✨ with someone's eye.. like u want them u just want them and them any how..!! 💗 Even if it means to turning urself into someone that u never thought u would..!! Even if you have to go against the society and their so called norms.. Mohabbat , mohabbat na mazhab dekhta hai na duniya Mai chli arhi saalon se logo ki ek hi soch..!!! Mohabbat to bss hojati hai kisi ki akhon se kisi ki baaton sey...!! Aur frr Puri duniya uss insan ke kadmao mai laake rkhne mai ky harz hai..!! ❤️ Anya hamesha ♾️ Junaid Khan ki thi, aur hamesha rhegi, bhle mai zameen mai dafan rhu meri rooh har janm mai anya ko dhundh hi legi ( Junaid khan) Anya pe hamesha ♾️ Khan baba ka hak rhega mera jism meri rooh sab unki hai.. iss ky har Janam mai anya hi Khan baba ki begum hogi ( anya sharma/ anya Junaid khan) . . . . . . Kbhi vo tumhe hasta dekh jan nisar krde smjhna Ishq hai Vo rah chlte tumhara zikr yuhi bar bar krde smjhna Ishq hai Tumhe dekhna hi use khush besumar krde smjhna Ishq hai Ki batte uski dil tumhara bhi bekrar krde Smjhna Ishq hai Fikar uski tumhe bhi neend se bezar krde Smjhna Ishq hai Aur jb vo bekhudhi mai mohabbat ka izhar krde to kehna han Ishq hai Ps:- (This shayri is not by me) The original is owned by someone else I just felt it matches the story line

More details
WpActionLinkContent Guidelines