
Fargaba da alhinin rayuwata bai barin zuciyata cikin sukuni. Tasirin da damuwa take a raina kan hanani gano farin cikin da nake ciki, Bansan inda matsalar take ba. Ku biyo ni a cikin labarin SILA, domin ku tayani samun bakin zaren. Mukhtar M NafseenAll Rights Reserved