DUHUN ZUCIYA
  • Reads 5,152
  • Votes 419
  • Parts 15
  • Reads 5,152
  • Votes 419
  • Parts 15
Complete, First published Apr 03, 2021
Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi.
Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa.
  Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. 
 Jahilci da rashin tsoron Allah suka zama abokai na kur-kusa ga majiɓantan lammuranka.

Completed a ArewaBook akan 300.
All Rights Reserved
Sign up to add DUHUN ZUCIYA to your library and receive updates
or
#3haus
Content Guidelines
You may also like
Ba Ni Da Laifi by Shatuuu095
16 parts Complete
Ba Ni Da Laifi! Kaddara tana zuwa maka a yadda baka tunani, Kuma a matsayin mutum na musulmi Dole ne ya karba wannan kaddarar. Ko kunsan meye tawa kaddarar? Hannuna na rawa na karba takaddun da Dadaa yake Miko min, Ina karba cikin sauri na bude envelope din, a take naga takaddu da yawa, sunan Zayyad Abdulhamid ne a jiki, a take gabana ya fadi, nayi saurin scanning cikin paper da idanuna da suka firfito kamar zasu fado kasa, takardar farko wadda ta kasance ta asibitin koyarwa da ke garin Lagos, ta can kasa result din genotype dinshi ne "AS" na dago hannuna na rawa nace " Dadaa Amma ba Zayyad di na ba ko? Bashi bane AS ko? Dadaa..." Tuni idanuna Suka fara zubar da hawayen, na tuna farkon haduwar mu, na fada Masa Ina da sickle cell disease, se yace min Yana da tabbacin jinin shi AA ne, Amma Kuma ya nake ganin akasin Haka. " A'isha ki saurare ni!" Nayi saurin katse shi Nima Ina fadin " Dadaa Ina son shi, Dadaa ku Kara dubawa ba lallai wannan result din gaske bane" To Amma me? Takaddun hannuna sun nuna result da yawa har da na AKTH, Shika, national hospital! Result din Ina nake nema Kuma? Bayan wannan hudun dukka asubutoci ne da ake ji dasu a kasar nan Baki daya. Hawaye ya cigaba da sauka min, Ina jin kamar zuciyata ana babbaka ta ne, Ina jin kamar blow din yayi min yawa! Ba Ni Da Laifi kasancewa ta me sickler, kasancewar genotype dina SS ne! Amma bansan me yasa mutane ke gudu na ba, bansan me yasa kowa baya Sona ba, shi ma Zayyad Dana kwallafa Rai na Akan shi se jinin shi ya kasance irin Wanda bazan iya Zama dashi ba! Labarin sabo ne! Salon ma Kuma sabo ne! Tafiyar ma Kuma sabo ce! Labarin na A'isha ne, ko Kun taba Jin labarin sadaukar wa? Ko Kun taba ganin labarin kauna da soyayya? Ni din nan ce shatuuu, ni din na rubuta Unaisa, Kuma na rubuta Mace a yau, na rubuta Afiyya da Fara Yar shehu!
You may also like
Slide 1 of 10
𝐖𝐀𝐘𝐄  𝐒𝐇𝐈?(𝐒𝐡𝐚𝐟𝐟𝐢𝐪 ko 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝) cover
မူးယစ်ခေါင်းဆောင်ရဲ့တရားဝင်မိန်းမ{Season 1+2}စဆုံး cover
DR SALEEM COMPLETE cover
Painting On The Skin cover
ZAGON ƘASA cover
Ba Ni Da Laifi cover
BEENAFAN cover
မောင့်ရင်ခွင်ဝယ် ခိုနားမယ် ( Completed )  cover
ဘက်စုံတော်တဲ့ အလယ်လမ်းကစားသမားလေး cover
You are My Bone  cover

𝐖𝐀𝐘𝐄 𝐒𝐇𝐈?(𝐒𝐡𝐚𝐟𝐟𝐢𝐪 ko 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝)

40 parts Complete

Wasu hawaye taji sun zubo mata, ta fashe da kuka, kukan ta ne yasa hankalin sa ya dawo jikin sa... Ta hau dukan kirjin sa tana wannan wane irin mugun wasa ne Ahmad, ni bana son irin wannan wasan , kai da bakin ka kace kaima kasan ina sonka... Dukansa takeyi tana kuka....shidai yayi lamo yana saurarar ta kawai dan bai san hawa ba bare sauka... Wannan ai ganganci ne akan me zakayi kokarin kashe kanka bayan ni kai ka hana ni kashe kaina... Idan ban so ka ba wa zan so a duiyar nan ahmad, wa nake da shi bayan kai... Kaima kasan na dade da kamuwa da sonka, dan allah ka tashi, AHMAD!! AHMAD!! AHMAD!!.....