labari ne akam yadda mijin Babarta ke wahalar da ita awani gyafe kuma so yake ya kai gareta, idon babarta sun rufe akan soyayarshi bataji bata gani ta rabu da ƴarta akanshi tabar kowa neta sabida mijin ta, burinta ta waye gari ta ganshi tare da ita, amma kashiiiiiii, sai wanda ya karanta zai fahinta, musamman gidansu Hauwa dake zaune da mijin Babarta, takashi aurenta saboda shi...