Boyayyiyar Alkarya
  • Reads 1,559
  • Votes 168
  • Parts 16
  • Time 2h 35m
Sign up to add Boyayyiyar Alkarya to your library and receive updates
or
#196success
Content Guidelines
You may also like
π™°πš—πšπš‘πš˜πš™πš‘πš’πš•πšŽ: π™°πšœπšπšŽπš› [𝙿𝙹𝙾 𝚑 𝙷𝙿] (𝟷) by cawcawloserz54
98 parts Ongoing
π•Žπ•™π•–π•Ÿ π•₯𝕙𝕖 𝕓𝕝𝕠𝕠𝕕 𝕠𝕗 π•žπ•’π•˜π•šπ•” π•’π•Ÿπ•• π•₯𝕙𝕖 𝕀π•₯π•£π•–π•Ÿπ•˜π•₯𝕙 𝕠𝕗 π•₯𝕙𝕖 π•˜π• π••π•€ π•–π•Ÿπ•₯π•¨π•šπ•Ÿπ•–, 𝔸 π•”π•™π•šπ•π•• 𝕠𝕗 π•₯𝕙𝕖 𝕖𝕒𝕣π•₯𝕙 𝕀𝕙𝕒𝕝𝕝 π•£π•šπ•€π•–, 𝕙𝕖𝕣 𝕑𝕠𝕨𝕖𝕣 𝕓𝕠π•₯𝕙 𝕒 π•˜π•šπ•—π•₯ π•’π•Ÿπ•• 𝕒 𝕔𝕦𝕣𝕀𝕖. π”Ήπ• π•¦π•Ÿπ•• 𝕓π•ͺ 𝕗𝕒π•₯𝕖, 𝕓𝕦π•₯ π•Ÿπ• π•₯ π•’π•π• π•Ÿπ•–, 𝕋𝕙𝕖 𝕀𝕖𝕒 𝕀𝕙𝕒𝕝𝕝 π•˜π•¦π•šπ••π•–, π•’π•Ÿπ•• π•₯𝕙𝕖 𝕀π•₯𝕒𝕣𝕀 𝕀𝕙𝕒𝕝𝕝 𝕗𝕒𝕝𝕝. π•€π•Ÿ π•₯𝕙𝕖 𝕀𝕙𝕒𝕕𝕠𝕨𝕀 𝕠𝕗 π•₯𝕙𝕖 𝕑𝕒𝕀π•₯, π•₯π•™π•–π•šπ•£ 𝕙𝕖𝕒𝕣π•₯𝕀 π•¨π•šπ•π• π•π•šπ•˜π•™π•₯ π•₯𝕙𝕖 𝕨𝕒π•ͺ, 𝔹𝕦π•₯ π• π•Ÿπ•π•ͺ π•₯π• π•˜π•–π•₯𝕙𝕖𝕣 π•”π•’π•Ÿ π•₯𝕙𝕖π•ͺ 𝕀𝕙𝕒π•₯π•₯𝕖𝕣 π•₯𝕙𝕖 π•”π•™π•’π•šπ•Ÿπ•€ 𝕠𝕗 𝕕𝕖𝕀π•₯π•šπ•Ÿπ•ͺ. β„‚π•’π•Ÿ 𝕝𝕠𝕧𝕖 𝕓𝕖 π•₯π•™π•–π•šπ•£ 𝕀𝕒𝕝𝕧𝕒π•₯π•šπ• π•Ÿ, 𝕠𝕣 π•¨π•šπ•π• π•₯𝕙𝕖 𝕨𝕠𝕣𝕝𝕕 π•“π•£π•–π•’π•œ π•“π•–π•Ÿπ•–π•’π•₯𝕙 π•₯π•™π•–π•šπ•£ π•™π•’π•Ÿπ••π•€? "You reap what you sow..."- (Name) A. Black xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx Imagine if both PJO and HP characters are born in the same timeline I hope you enjoy reading. I took time and effort to write this lovely book to deliver to your eyes to see. Dedicated to my love for romance, fantasy and adventure novels. Book 1 Harry Potter and the Philosopher Stone: [Mischief Managed] Percy Jackson and the Lightning Thief: [Quest Commenced] Harry Potter and The Chamber of Secrets: [Mischief Managed] Percy Jackson and The Sea of Monsters: [Quest In Progress] I do not own Harry Pott
SAWUN GIWA...!🐘 by Hafnancy01
18 parts Complete
"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."
You may also like
Slide 1 of 10
CANJIN MUHALLI cover
Wings of the Grand Line | One Piece x Male Reader cover
𝔭𝔯𝔒𝔱𝔒𝔫𝔑 β€’ π”‘π”―π”žπ” π”¬ π”ͺπ”žπ”©π”£π”¬π”Ά cover
Hazel Vertez || DANCE MOMS cover
π™°πš—πšπš‘πš˜πš™πš‘πš’πš•πšŽ: π™°πšœπšπšŽπš› [𝙿𝙹𝙾 𝚑 𝙷𝙿] (𝟷) cover
Metropolis Heroes! - A Sonic Movie and DC Super Hero Girls Crossover cover
SAWUN GIWA...!🐘 cover
SHU'UMAR MASARAUTAR 1 cover
GIDAN MIJINA cover
*ƘARFE A WUTA* cover

CANJIN MUHALLI

10 parts Ongoing

Ana kiranta Jidda Sufi, Ζ΄ar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haΙ—e da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruwa da zuriyarsu ba. Cikin son nisanta kanta da mahaifinta wanda take ganin laifinshi ne sanadiyyar rugujewar farin cikinsu yasa Jidda ta Ζ™aura daga Nigeria zuwa USA domin Ζ™arisa shekararta ta Ζ™arshe na secondary school. A wannan sabon muhallin ne Jidda ta haΙ—u da mutane farar fata wanΙ—anda wasu daga cikinsu suka Ι—auki duniya gurin baza koli. Shin wace irin rayuwa Jidda zata yi a cikin su? Kuma menene zai faru idan tarihi ya nemi maimaita kanshi? Labari ne mai salo na daban akan waΙ—anda muke karantawa kullum. And it's a FREE BOOK!!! NOTE: May contain some matured contents.