ƳAR FARA labarin wata Ƙaramar Bazawara ce mai suna Amina, wadda ta mayar da Kyawun fuska da jikin da Allah ya yi mata wajen neman kuɗi. Duk wani irin aiki masha'a da ake a wannan zamani Amina na aika tasu, na daga dangin shaye-shaye, lezbian, bin maza da sauran su. A gefe guda kuma Amina ta zama ƙaramar Shaiɗaniya, wadda ke haɗa uwa da ɗiya faɗa, kuma ta haɗa ɗa da uba fada, faɗan da yake rikiɗewa ya zama gaba mai tsanani ta yadda har kowa baya son yaga kowa. Ku biyo mu domin jin Labarin AMINA Ƴar Fara.