NABEELA(RAYUWAR AURENA)
  • LECTURAS 34,107
  • Votos 2,260
  • Partes 70
  • LECTURAS 34,107
  • Votos 2,260
  • Partes 70
Concluida, Has publicado abr 29, 2021
Wanan Labarin Is based on True life story.. " 

"Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya"

"Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta
 Alokacin da take tunani cewa wahalar ta yanke lokanci ne kuma tasan yanzu wahalar tafara..
" The thought of finding love and happiness in her matrimonial home was shattered by a faked  love.."
 Batayi Saar Gidan Aure ba 
The question  here ..."
Is this her faith..?
Why doesn't a good heart 
beget a good heart 
Why doesn't a love beget a love
Why doesn't a trust beget a trust 
Is this her faith?
How can she survive in a ocean full of sharks and Wales. 
Ku Biyoni Don jin yanda Labarin zata kasance Wato Labarin is going to be fun 😊💃💃💃💃💃💃
Todos los derechos reservados
Tabla de contenidos
Regístrate para añadir NABEELA(RAYUWAR AURENA) a tu biblioteca y recibir actualizaciones
O
#45betrayal
Pautas de Contenido
Quizás también te guste
DUNIYA BIYU!!!  de jeeedorhh
12 Partes Concluida
Gefen wasu samari uku da suke ta faman tada hayaki kamar tashin duniya ta rakube, ta mikawa Bangis -mai shagon- kudin hannunta. Tace, "magi mai tauraro zaka bani na talatin da aji-no-moto na ashirin". Ya zuba mata a leda fara ya mika mata. Ta juya, wani daga cikin matasan ya fesar da hayakin daya busa, ya sauka akan fuskarta. Ta sanya hannu tana kore hayakin, tana tarin daya sarketa sakamakon shakar tabar da tayi har cikin makoshinta. Ta bude idanunta dake mata zafi, babu mamaki ma sunyi ja, ta saukesu akan wanda ya aikata mata wannan ta'addanci. Babu abinda ya dauki hankalinta a tattare dashi sai idanunshi, irin idanun dake nuna wuya da tsananin duhun rayuwa da suka gani, suka kuma jure. Duk rashin kunyar mutum, karya yake yace zai tsaga tsakiyar idanun mutumin nan yace zai mishi rashin kunya. Don haka ne yasa ta kame bakinta, 'yar Allah Ya isa din data dauko daga cikinta zata yi, ta tsaya a makoshinta. Ta sadda kai ta kara rabawa ta gefensu ta wuce. Bata sani ba, wani abu game da wannan bakon mutumi da bata taba gani ba, seems nagging. Ta kasa fitar dashi daga cikin ranta. Dai-dai zata karya kwana, ta juya tana kara kallon tiredar. Yanzu ya fito daga cikin tiredar, yana tsaye daga waje. Sai dai kaifafan idanuwan nan nashi suna kanta kyam. Wata irin kunya da faduwar gaba suka rufeta, musamman dan guntun murmushin da taga yana yi mata. Tayi saurin yin kasa da kanta, wani dan karamin murmushi itama yana ziyartar bakinta, kafin ta juya da sauri ta karya kwanar.
Quizás también te guste
Slide 1 of 10
ZAHIRAH cover
DUNIYA BIYU!!!  cover
ℍ𝔸ℝ𝕆ℍ𝔸ℝ𝔸  | NONFICTION ( COMPLETED ) BL  cover
Eternal Soul | Ongoing  cover
මන්දාරම් අහස යට || TK Nonfic ♡  cover
ස්වේත හංස  cover
Once, is All it takes | SB19 | An SB19 Stell fanfic/AU (SB19 series #2) cover
HIDAYAH NOOR completed. cover
|| කැමීලියා || cover
WATA BAKWAI 7 cover

ZAHIRAH

37 Partes Concluida

Kamar yadda kowani dan adam ke da buri, Haka itama ta taso da san zama me cinma duk burunkan da ta sa a gaba, sai dai yanayin yadda k'addarata tazo mata, be bata damar cima wasu burunkan nata ba, a lokacin da komai nata ya daidaita , sai ya zamana tana tsakiyar zakarun maza guda biyu da kowanne cikinsu ke mata so na hakik'a, abubuwan sun kacame mata a lokaci da take tunanin bin zabin ranta ta kyale wanda iyayenta suka zaba mata, wanda hakan yayi sanadiyar buduwar wani sirri wanda ita kanta bata san dashi ba Ku biyoni mu shiga cikin rayuwar ZAHIRAH ABDULRA'UF dan ganin yadda komai ze kaya. Labarin Zahirah labari ne me cike da tausayi, sadaukarwa, sarkakiya da abubuwan ban mamaki hade wata irin soyayya me cikeda wahalwalu kala-kala.