Labarin soyayya mai cike da rikici ga wani mutum mai suna Baban Mama, yana da Aure ya fara soyayya da ƴar maƙotansu yarinyar da har cikin gidansa gun matarshi ta ke shiga ,da ya ga kamar ba za'a bashi ba sai ya faɗa soyayya da abokiyar cinikinshi mai shekara sama da talatin hummm akwai cakwakiya faAll Rights Reserved