Labari ne me d'auke da darusa da dama, labari ne da yazo da wani salo da baku tab'a ganin kamar sa ba, labari akan 'yan ukun da suke ganin tasku iri-iri a gidan mahaifin su, suna matuk'ar kaunar junan su amman daga karshe zasu fad'a soyayya da mutum d'aya, hmmmm kudai biyoni domin jin yanda abin yake!!!!!
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Labarin biyu babu, labari ne da ya ƙunshi abubuwa da dama. Daga ciki akwai soyayya, cakwakiya mai zafi, butulci, da kuma uwa uba yadda iyaye ke wofantar da 'yayansu a bisa wasu dalilai nasu na karan kansu mara sa tushe.