Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gurbi dayay sauran saura, wanda yakejin cewar ze iya sake mallakawa wata ɗiya mace a duniya, balle harta zama katanga A tsakaninsa da tabbatuwar MURADIN RANSA!!!.
Lamirinsa me girma ne kamar yanda tunaninsa yake da faɗi, wannan dalilin yasa yakewa komai kallon abu guda, saɓanin ita kaɗai wadda jinsa da kuma ganinsa suka ta'allaka akanta kamar yanda bugun zuciya kan zama ginshiƙi a gangar jikin mutum.
Wace me sa'ar ce wannan?
Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks?
Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!