RAI DA KADDARA
  • Reads 72,680
  • Votes 7,724
  • Parts 59
  • Reads 72,680
  • Votes 7,724
  • Parts 59
Ongoing, First published May 22, 2021
Daada,

Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba.

Yelwa.
All Rights Reserved
Sign up to add RAI DA KADDARA to your library and receive updates
or
#2lubnasufyan
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Painting On The Skin cover
ဒွိလိင်ကောင်လေး cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
ရည်းစား​လေးပဲထားချင်မိတဲ့ကျွန်​တော် (ဘာ-သာ-ပြန်) cover
ချစ်ခြင်း၌ တစ်ဖက်သတ်ငြိတွယ်မှု [Completed] cover
မေတ္တာဝေဆာ ဆည်းလည်းပမာ🌻(ongoing)  cover
တည် cover
My Dear Second Husband  cover
ဘက်စုံတော်တဲ့ အလယ်လမ်းကစားသမားလေး cover
တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope cover

Painting On The Skin

69 parts Complete

Black and white, but they are the most compatible colors in the world. Own Creation by ZReed_Feb29 Cover by Pinterest