Ya rayuwar safiya zata kasance alokacin da take mutakar bukatar mahaifinta mutuwa ta dauke Shi Alokacin ne Yan uwa suka zabe su juya musu baya,bayyan alokacin suka fi bukatar su Kubiyoni domin kuji yanda kaddarar rayuwa zata hadda ta da mutumin da afarko ba Wanda ta tsana kamar sa,daga baya Kuma zai zo yazamu baban jigo datake jin idan Babu Shi a rayuwarta Sam bazata yimata daddi bah