MOON
  • Membaca 68,012
  • Suara 4,948
  • Bagian 40
  • Durasi 7h 27m
Daftar untuk menambahkan MOON ke perpustakaan Anda dan menerima pembaruan
atau
#727destiny
Panduan Muatan
anda mungkin juga menyukai
 AFRA  oleh Smiling_Bay
58 Bagian Lengkap
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka. " Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen. Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba. Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa ". " amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace. Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan. Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne " Read and find out
Love's Unforseen Turn ~metanoia✨ oleh newbieria
67 Bagian Sedang dalam proses
Let's dive into a new romance saga ✿ 𝐌𝐄𝐄𝐓 𝐎𝐔𝐑 𝐌𝐀𝐋𝐄 𝐏𝐑𝐎𝐓𝐀𝐆𝐎𝐍𝐈𝐒𝐓 ✿ 𓆩 𝐀𝐁𝐇𝐈𝐌𝐀𝐍𝐘𝐔 𝐑𝐀𝐓𝐇𝐎𝐑𝐄 𓆪 Just like his name-fearless, fierce, and impossible to ignore. A 30-year-old dangerously handsome CEO and the reigning king of Rajasthan, life's cruel twists have transformed him from an ordinary boy into an arrogant, egoistic man who trusts no one. Love? That's a luxury he believes he can't afford-or even feel. But destiny has other plans. She enters his life like a storm wrapped in sunshine, and nothing stays the same. "He saw her before he saw anything else in the room." ♡ "He fell first. And even harder." ✿ 𝐌𝐄𝐄𝐓 𝐎𝐔𝐑 𝐅𝐄𝐌𝐀𝐋𝐄 𝐏𝐑𝐎𝐓𝐀𝐆𝐎𝐍𝐈𝐒𝐓 ✿ ✧ 𝐀𝐀𝐑𝐔𝐒𝐇𝐈 𝐒𝐇𝐀𝐑𝐌𝐀 ✧ Just like her name-symbolizing the first ray of morning sunlight-she represents hope, warmth, and a fresh beginning. A 22-year-old spirited teacher, Aarushi is beloved by her family. She doesn't only crave love; she desires respect, maturity, and peace in a relationship. However, her simple dreams are soon entangled in a fate that brings her face-to-face with a past her family tried to leave behind. "Why him? Because even after my mood swings, unreasonable demands, and late-night meltdowns..he never gave up on me." ༶•┈ 𝐓𝐇𝐄𝐈𝐑 𝐒𝐓𝐎𝐑𝐘 𝐁𝐄𝐆𝐈𝐍𝐒 ┈•༶ What starts with silence, hatred, and an unwanted marriage slowly unfolds into a story filled with: ➺ Tension, healing, longing, and trust. ➺ Cute fights, jealous glances, stolen moments, and soft confessions. But between the chaos and calm, the pain and peace-will love be enough? ☾ 𝐓𝐀𝐆𝐒 ☽ #SlowBurn #Grumpy×Sunshine #AgeGap #WhippedML #DesiRomance #ForcedMarriage #LoveHate #PossessiveML
AURE UKU(completed) oleh Chuchujay
32 Bagian Lengkap
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta . Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki. Bangaren soyayya fa? Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili. Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi? Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya? Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a? Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?. DR IMAM MUKTAR PAKI, Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba, Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka, Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba? Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance? Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba. Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !
anda mungkin juga menyukai
Slide 1 of 20
ABOKIN RAYUWA  cover
YARIMA JUNAYD cover
A JINI NA TAKE cover
 AFRA  cover
AMAANI COMPLETE ✔️ cover
Love's Unforseen Turn ~metanoia✨ cover
ILHAM cover
KWANTAN ƁAUNA cover
🌸ပန်းနုရောင်ဘာသာစကား🌸 cover
TSINTACCIYA cover
GABA DA GABANTA cover
Siara-The Princess Who Fell cover
𝐓𝐇𝐄 𝐔𝐍𝐄𝐗𝐏𝐄𝐂𝐓𝐄𝐃 𝐕𝐎𝐖𝐒 cover
KALLON KITSE cover
𝑯𝒂𝒓𝒂𝒎𝒕𝒂𝒄𝒄𝒊𝒚𝒂𝒓 𝑨𝒍𝒂𝒒𝒂 cover
AFIFAH cover
MEKE FARUWA cover
MASARAUTA cover
ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love)  cover
AURE UKU(completed) cover

ABOKIN RAYUWA

18 Bagian Sedang dalam proses

A iyakar sani, kasuwanci ake wa siye da siyarwa. To ita wannan kaddara ta yi safararta tun daga Nijeriya har kasar Sudan, a can ta cike gurbin wata rayuwar da aka rasa ne, a wata masarautar mai ban tsoro, da ba a daga ido a kalli Sarki da mukarrabansa... Sai dai zaren be yi tsayi ba yanke, alkalamin da ya zana mata tafiya can, ya sake rubuta mata dawowa mahaifarta, ya cika mata wani sabon shafi mai cike da tsarkakiya har ta kasa zaba tsakanin rayuwarta da addinai guda biyu, wato Musulunci da kuma Christianity. Sunanta "Emily" Sunan yarta "Fadima" Sunan ɗanta "London" Shim hakan be baku mamaki ba? Ta rasa gata, ta samu gata, sai kuma ta sake rasawa kamin ta samu dawwamammen yancin daga ABOKIN RAYUWA "You belong to me!" Said VITO (The Mafia Man). "We are meant to be!" Said HAMZA ALI (Her Ex-husband). "I will search the world to find you, EMILY. You must live close to me, in our kingdom!" Said TURHAN MOHAMED ABDO (The Prince of Sudan). "You're mine, I am your soulmate!" Said ALIYU MUDALLAB (Her Boss). Who among them is the best match? Who truly deserves her? Find out in **ABOKIN RAYUWA**. It's a hate story built on love, a sad story, and a heartbreaking tale.