Da tun farko nabi maganar sajida da hakan bata kasance dani ba , dana ɗauki shawarar data bani danaga dacewar haƙan ashe sajida masoyiyata ce na gaskiya ,ashe kawa tagarice. Sajida mutumce.. mutum medaraja a lokacin da nashiga tashin hankali da firgici zaranin rashin ƴata, da mijina babu wanda ya kwantar min da hankali se i'ta Fadilah kin cutar dani kin ashe maganar baba gaskiyace daya ce babu alkhairi da haske cikin taraiyata da NASIR.. ashe gaskiyarsa ne ban tashi gane haka ba seda me akkuwa ta akku, naki Saddiku nabi son zuciya da kwaɗayi nabi huɗubar kawa nabar masoyina na hakika na rabu kowa nawa sabida kuɗi naki bin zaɓin iyayena. yanzun ga kuɗi na samu na samu duniya amma babu kwanciyan hankali tun lokacin dana taka kafata cikin Gidanshi na rasa kwanciyan hankali ashe abinda nake zato ba haka bane Sai yanzun na gane babban laifin dana tafka na kin bin maganar mahaifiyata sai yanzun nage komai da yafaru dani LAIFINA NE..All Rights Reserved
1 part