Tana yiwa maza kallon biri Yana yiwa mata kallon ayaba Ta zabi tabbatuwar kalma me daci da ciwo girma da firgici akan kowacce diya mace wato ZAWARCI akan amsa sunan MATAR AURE Duk da yadda suke tsananin son juna har ana musu kallon ROMEO DA JULIET amma ta zabi rayuwa babu shi. Dare daya zazzafar soyayya ta juye zuwa wata iriyar ZAZZAFAR KIYAYYA Ta tsani kalmar MAZA/NAMIJI bare sunansa ko wani abu daya jibanceshi ko ya jibanci duk wani jinsin NAMIJI ME YAYI ZAFI HAKA?.
More details