MEEMA FARUKH
  • Bacaan 8,372
  • Undian 458
  • Bahagian 66
  • Masa 14h 36m
  • Bacaan 8,372
  • Undian 458
  • Bahagian 66
  • Masa 14h 36m
Cerita lengkap, Pertama kali diterbitkan Jun 16, 2021
Matang
tana ganin lokaci ɗaya Allah ya jarabbe su da matsaloli kala-kala har hakan yayi sanadin tafiyan mahaifiyar ta, ta kasa yarda mahaifiyar ta zata yi musu haka ita da mahaifin ta, duk rayuwar da suka gina tsawon shekaru amma lokaci ɗaya ta rushe musu, meyasa baza tayi haƙuri na ɗan lokaci Abee ya samu lafiya ba? Meyasa zata nuna gajiyawa da laluran Abee ɗin ta? Ashe dama ba son su take yi ba da har zata iya tsallake su tabar su a wannan duniyar? Haƙiƙa abin ya taɓa ta wanda lokaci ɗaya gaba ɗaya duniyar tayi mata zafi ta sauya mata, wanda tana ji kamar gwara mutuwar ta da wannan rayuwar, ta rasa komi nata, ba ta da kowa sai ita kaɗai, taya zata iya rayuwa a haka? Komi nata na farin ciki ya wargaje ya barta. Mutuwa shi ne ya fi cancanta a gare ta.

Sai kuma ga mummunar ƙaddara ya same ta wanda ya sauya mata gaba ɗaya rayuwar ta.
Hak Cipta Terpelihara
Daftar untuk menambahkan MEEMA FARUKH pada pustaka anda dan menerima kemas kini
atau
Garis Panduan Isi
You may also like
RAYUWAR BADIYYA ✅  oleh Aishatuh_M
61 bahagian Cerita lengkap
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi. Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai. Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu. _______ Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?
You may also like
Slide 1 of 10
RAYUWAR BADIYYA ✅  cover
عقلي يتقيد بـنارك ولهيبك .. والهوى  cover
ROYAL CONSORT cover
DEENAH cover
THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅ cover
KALLON KITSE cover
Golden Reputation cover
HAWA DA GANGARA cover
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺 cover
The Seven Twenties cover

RAYUWAR BADIYYA ✅