Lokaci da rayuwa wasu ababuwane da suke tsere da rige-rigen cimma junnansu. Har na tsawon zamani Bakwai akan iya riskar abin da aka bari a inda aka aje. Idanuwan da suka liƙe da lalimen neman shahara sukan tono ɓaunar da take neman kaifaffen hasken da zata mayar da shi baƙin duhu. Akwai abubuwan magantuwa da yawa sai dai babu harshen sarrafa su mai zaƙi..... Oum-Nass