NANA AMINATU 2022
  • OKUNANLAR 11,800
  • Oylar 904
  • Bölümler 56
  • Süre 11h 32m
  • OKUNANLAR 11,800
  • Oylar 904
  • Bölümler 56
  • Süre 11h 32m
Tamamlanmış Hikaye, İlk yayınlanma Haz 23, 2021
Yetişkin
Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta dena kallon kanta ta daban a cikin mutane yayinda take tuna duk wata kalma ta ɓatanci da take bin ta dasu a kullum ranan duniya? tun sanda ta buɗe idanuwanta da wayon ta take jin waɗannan munanan kalaman da ke tarwatsa mata duk wani farin ciki da jin daɗin ta. 

         Sai dai kuma a duk sanda take jiyo kalaman sa sai ta ji ƙwarin gwiwa har ta kalli kanta a wacce ta kai kuma ta isa, ashe akwai ranan da zata yi farin ciki haka? Akwai ranan da wani zai iya yabon ta har ya nuna mata tana da matsayi fiye da sauran Mata? She can't believe that... 
            Shi ne Mutum na farko da yake faɗa mata kalaman da idan ta ji su take ganin ta kai Mace, ta kai Mace cikakkiya ba wacce ta rako Mata ba, a kullum ganin kanta take yi a bata kai matsayin ba, ita bata kai Macen da zata iya fitowa ayi gwagwarmaya da ita a matsayin ta na ɗiya Mace ba.
Shin wane ne shi wannan ɗin?

           Tabbas Ƙaddara kowa da irin tasa, wasu tana zuwar musu da sauƙi wasu kuwa akasin hakan, ba wai don wani ya fi wani bane a wurin Allah hakan ke faruwa, a'a, sai dai don Allah na gwada ko wanne bawa ta hanyar ɗaura masa tashi ƙaddaran, walau me sauƙi ko akasin sa, ko wanne bawa da tashi ƙaddaran kuma kowa yana fatan ace ya tsallake ƙaddaran da Allah ya ɗaura masa. Haka itama NAANA AMINATU tayi fafutuka a cikin rayuwar ta domin ta ga ta cinye nata ƙaddaran da ta kasance babba a gare ta. Na san Kuna so ku bibiyi labarin ta domin ku ji mene ne ya faru a rayuwar ta, to ku bi Ni sannu a hankali Zan warware muku komi a cikin sauƙi, ina fata labarin zai zame muku darasi a cikin rayuwa.
Tüm hakları saklıdır
İçindekiler
Eklemek için kaydolun NANA AMINATU 2022 kütüphanenize ekleyin ve güncellemeleri alın
veya
İçerik Rehberi
Ayrıca sevebilecekleriniz
neera_naseer tarafından yazılmış YAR GIDAN MODIBBO adlı hikaye
90 Bölüm Tamamlanmış Hikaye Yetişkin
STARTED FEBRUARY 27TH 2020 FINISHED NOVEMBER 27TH 2020 EDITING IN PROGRESS #2 solider as of 27th November 2020 #7 Islam as of 27th November 2020 #2 Hausa as of 7th February 20201 This story follows the life's of two different people with different personalities,morals and values. It's all about love trust and honesty. Nafisa is a Fulani girl who comes from a very large family with many uncles aunts and lots of cousins. She finds herself in a marriage with a man she hardly knows. Only met him a couple of times in her life which was during her cousin's wedding whom is also her BFF. Although she didn't love he she didn't hate him either she didn't see the question coming her great uncle sits her down to as her if she accepts the marriage with a second thought she agrees. Which brings us back to Umar (jay) he is what every girl love the ladies man what many men want to be. He broke the great record of the Nigerian army by being the first Field Marshall in the history of Nigerian army. At the age of thirty two he still remains a bachelor single and hasn't been in a relationship before his belief is that when it's time he will find the one for him meant to be his. Some say he is arrogant,too full of him self. Follow me to find out of he really is like that. Please all the media you will find in this book does not belong to me credit goes to their respective owners. This is a hausa stroy written in hausa language but some parts are in English please do give this a try.
Chuchujay tarafından yazılmış AURE UKU(completed) adlı hikaye
32 Bölüm Tamamlanmış Hikaye
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta . Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki. Bangaren soyayya fa? Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili. Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi? Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya? Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a? Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?. DR IMAM MUKTAR PAKI, Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba, Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka, Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba? Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance? Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba. Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !
Ayrıca sevebilecekleriniz
Slide 1 of 10
BAKAR WASIKA cover
KUNDIN QADDARATA cover
RAYUWAR CIKIN AURE cover
YAR GIDAN MODIBBO cover
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream ) cover
AURE UKU(completed) cover
CHASING THE HEART CRAVINGS (BIN ABINDA ZUCIYA KESO)  cover
🤍Dr.TAHEER🤍 cover
SOORAJ !!! (completed) cover
THE DANCING GIRL cover

BAKAR WASIKA

11 Bölüm Tamamlanmış Hikaye

Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_