Story cover for FARAR WUTA by Sumayyahtakori1988
FARAR WUTA
  • WpView
    Leituras 320
  • WpVote
    Votos 11
  • WpPart
    Capítulos 1
  • WpView
    Leituras 320
  • WpVote
    Votos 11
  • WpPart
    Capítulos 1
Em andamento, Primeira publicação em jun 29, 2021
Littafin Aisha Shafiii marubuciyar ZANEN DUTSE, WAYE SHI, BAYAN NA MUTU DA KOMAI NISAN DARE


*FARAR WUTA!*
_A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...!_

Labari ne akan Mutunci, karamci, tausayi, kyautatawa da kuma wata irin lumsashshiyar soyayyar da zata nutsar da kai cikin duniyarsu, kaji baka son barin ta, ka shiga nutsewa kamar yadda suka daɗe suna nutsewa cikin ramin da basu san dashi ba, ka shagala da kallon FARAR WUTAR da ta juye tunaninsu, ta wanke kwakwalwar su har kowa a duniyarsu ya manta cewar wuta, WUTA ce! Duk kuwa irin FARINTA .

*Assalamu alaikum*

Fatan na same ku lafiya, nayi shiru kwana biyu na sani, kuma na sani duk irin bayanan da zanyi su kare ni, ba zan tsallake fadin kalmar 'Kuyi Hakuri' ba. Kuyi hakuri cewa ba zan iya kawo muku Labarin DARAJAR SU kamar yadda nayi alkawari a kwanan ba... Sai dai mu tafi ga wanda nake tunanin zuciyoyinku zasu fi karɓarsa a halin yanzu. FARAR WUTA.

A watannin baya na samu matsala da account ɗina na wattpad ta yadda duk da dukkan kokarina ya zama ba zan iya dawo dashi ba, don haka dole na buɗe sabo da sunan...

*Aysha_Mahmoud

Ta wannan account ɗin zan dinga ɗora sabon update duk lokacin da na sami dama wanda zan kokarta insha Allah.

Amma wadanda basa wattpad zasu dinga samun update ne bayan kwana daya da posting, ma'ana sai washegarin ranar da na saka a wattpad sannan zan kawo shi whatapp.

Nagode da fahimtarku,
Nogode da yabawar,
Sannan nagode ma da tafiyar su Jidda bata sa kun manta dani ba.
Jazakallah Khairan.

FARAR WUTA ZAI FARA ZUWA MUKU DAGA RANAR LARABA 30/6/2021 INSHA ALLAH. INSHA ALLAH.                                                                

#Aysha Shafi'ee.
#FikraWriters
#FararWuta.
Todos os Direitos Reservados

1 capítulo

Inscreva-se para adicionar FARAR WUTA à sua biblioteca e receber atualizações
ou
Diretrizes de Conteúdo
Talvez você também goste
Talvez você também goste
Slide 1 of 10
AMOUR  cover
          ကိုကို့ရဲ့ပူတူးလေး cover
ထာဝရအတွက် ( She Season 2 ) cover
L'architecte et le footballeur (Terminé) cover
ABDULKADIR cover
MR.KIM TAEHYUNG cover
My Doctor cover
°Cartas a ti° cover
AYSAM cover
Doraemon X Mi ventilador cover

AMOUR

28 capítulos Concluída

Love's ain't enough ? JENSOO / GL