Labarine akan tsaftatacciyar soyayya dake tsakanin wasu 'yan uwa na jini wacce babu gauraye acikinta, sadaukarwar farincikin junansu, qauna mai tsanani da kuma shaquwa sosai tayanda bangare d'aya bazaya iya tsayuwa da kansaba har Saida d'aya b'angaren duk kuwa da tarnaqin dake fuskantarsu kai tsaye daga wani jigo na rayuwarsu.