TASIRI! TASIRI!! TASIRI!!! labarine me tsuma zuciya, dayake tattare da faɗakarwa da nishaɗantarwa, haɗeda tsantsan yaudara da cin amana me matuƙar ban mamaki da al'ajabi, Yana ɗauke da wata irin sanyayyar soyayya me matuƙar TASIRI da shiga rai da tsayawa azuciyar me karatu, duk akan wata marainiyar yarinya me suna Aminatu, wacce ta tashi ba uwa ba uba ta tasone cike da wahala ahannun matar Baffanta.Wacce ta tsani Aminatu sosai tsana me muni jitake Kamar tashaƙeta tadaina shaƙar numfashi aduniyar nan ta ALLAHU, saidai Kuma wani abin mamaki shine ɗanta "Mahmood yanason Amina tamkar yai mata numfashi ko yamaida ita ciki dan tsananin kaunar dayake mata.Saidai Kuma kwatsam sai aka wayi garin ALLAH yaima Mahmood rasu, wanda mutuwar tashi tazamo mummunan tashin hankali da firgici ga rayuwar Aminan tayi kuka tamkar ba gobe, domin kuwa ALLAH ne gatanta Hamman Mahmood ne gatanta. Ana haka Kuma sai Baffanta ya aura mata wani mutum me murɗaɗɗan hali Wanda ba'asa shi ba'a hanashi, idan kacire mutum biyu wayanda kosu sai sunyi da gaske suke tanƙwasa shi..amma ko matan shi biyu basa iya tanƙwasa shi duk da kasancewar su manya mata gogaggon yan duniya, saidai suna da wani bauɗaɗdan kishi, sannan gasu da wani ɓoyayyan ƙazamin hali domin kuwa ɗaya bin maza takeyi tamkar karya yayinda ɗaya take bin bokaye da malaman tsubbu, to gadai Aminatu Yar mitsitsiya yarinya acikinsu shin yazata kasance zata iyadasu ko a ah?..tau muje zuwa acikin labarin TASIRI..........
In this book, you'll get a behind the scenes look at how your favorite characters were born, my creative process, and the dirty details never before revealed.
Tex's Camp Q&A: Come sit by the fire and ask me whatever you'd like. We can roast marshmallows, tell scary stories, and hang out in the comments like a big, happy family.
Gator's Backstage Pass: A place full of secrets. Learn the-sometimes embarrassing-details on how my wildest scenes came to life, facts about the characters, the process, and myself.