labarine akan wata kyakkyawa yarinya Nanah Aysher wadda kudin mahaifinta yake dora mata girman kai da rashin daukar dan adam ba bakin komi ba,aduniyarta babu wani wanda take shayi ko shakka,bata tsoron kowa daya wuce babanta.wanan dalilin ya kaitaga Kuskure babba arayuwarta da take danasani,kwatsam baban ta ya aura mata drivern sa wanda aduniya bata da babban mak'iyi sama dashi...............ku biyoni cikin labarin domin jin yadda zata kaya.All Rights Reserved