Sun kasan ce masu tsananin son junan su, Raba su babbar matsala ce ga rayuwar ko wanne daga cikin su, Baban ta ya kasan ce me son zuciya, ya tsani talaka , baya ganin darajar wan da bai kai shi abin duniya ba, Burin shi ya aurar da ƴaƴan shi ga a hali masu kuɗi , be duba farin cikin suba, Tana son mahaifin ta bai taba sata abu taƙi yiba, Shin mahaifin asmita zai duba farin cikin yarsa ne ko zai biye wa son zuciya A hausa miss with English story.All Rights Reserved