"Sumaiyya ki sani wallahi sai an buga sabon kafce! Koda ni Muntasir zanyi yawo tsirara acikin duniyan nan ne saina tabbata na lalata miki rayuwa ta yadda nan gaba bazaki moru ba ko agidan aurenki!." Muntasir na tsaneka!na tsani duk wanda ya sanka! na tsani duk wanda ya had'a wani alak'a dakai! haka kuma na tsani duk wanda ya nuna tausayi akanka! insha Allahu cin zarafin da kamun sai an ramamun akan *HABIBA* da kuma d'iyoyinka! daga rana irinta yau duk goshin dazan kai kasa, zan dunga roka maka masifa da bala'i ne arayuwarka, Muntasir insha Allahu awulaqance zaka kare ta yadda ko gawarka baza tayi dad'in gani ba..." SUMAIYYA wallahi kika bari na rikeki Saina....All Rights Reserved