labarin zinace zinace da suka addabi alummar mu musamman matan aure da maza masu iyali da ma uwa uba samarin mu na yanzu.
(2021 gasar matasan marubuta)
labarin wata yarinya mai son cika burinta duk da kalubalen d take fuskanta ta rasa kowa nata bata da madogara shin burin nata xae cika ko aaa kuma tayaya ????????ku biyoni ni Areesha Bello domin jin yadda xata kaya