skeleton in the closet labari ne da tashin farko zaa iya cewa lullubabbiyar akuya ce da fatar Kura ko ace kallon kitse ake wa rigo domin ya kunshi abubuwa da dama sarqaqiya, taqaddama, tashin hankali, san zuciya, kwadayi , soyayya da kuma nadama
More details