its all about love, sacrifices, hatred and destiny.
Saboda tsananin soyaaya uwa ta Sadaukar da kodar ta (kidney) wa budurwar dan ta, sosai littafin ke cike da chakwakiyya kala² hadi da tsabtatatciyar soyaaya da babu algus a cikin ta... Still dai Sadaukarwa bai Kare ba, domin bayan gwagwarmaya da masoyan suka fuskanta, aka d'aura musu aure, amma kash! sai suka noticing cewa blood group din su duka SS
Ce...
Ko yaya zata kaya?
Shin zasu cika wa Mahmah burinta na bata jikoki duk da bata raye?
Shin waye zai yi sadaukarwan wanna lokacin tsakanin Fadeel da Fadeelah...
Just follow my pen habibtie's