Rayuwar kowani ɗan Adam tana tafiya ne akan ɗanbar inuwar Qaddararsa ne.....! Ta yanda wayo ko dabarar ɗan adam bazasu iya kuɓutar dashi daga cikin duhun abinda ƙaddararsa tazo dashi ba... Addu'a ita kaɗaice makamin dake iya yaƙar duhun ƙaddara. ya washe zuwa haske, wannan shine ya zama sakamakon Haƙurin SUMAIYYAH MUKHTAR AZARE ......All Rights Reserved