63 parts Complete Rai dai kirkirarren labari ne na rubuta domin fadakarwa, ilmantarwa da nishadantarwa. Duk wanda yaji wani abu me kamanceceniya da rayuwarsa arashi ne kawai aka samu. Ban yarda a juya mun labari zuwa kowacce irin siga ba, ban yarda a kwafe shi zuwa kowacce kafar sadarwar ba ba tare da izini na ba.