We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
*ILHAAM*

*ILHAAM*

  • WpView
    Reads 91
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 2
WpMetadataReadOngoing<5 mins
WpMetadataNoticeLast published Sat, Aug 28, 2021
WpInfo
Fiction
Fantasy
Tagsilhaam
*ILHAAM* By. Sadeeyah A maru {Sadeey} *SADAUKARWA* Na sadaukar da wannan littafin ga mahaifiyata abun alfaharina. Allah ya jikanki ya gafarta miki yasa haske Kabarinki. Page 10 Tafara nisa cikin gyangyad'in data fara wanda haryakai ga mafarkan bazata sunfara ziyartar k'wak'alwarta, batare da zato ko tsammaniba taji saukar ruwa mai sanyin gaske yana ratsa sassan jikinta. Sanyinne ya ratsa ilahirin jikinta wanda yai sanadiyara farkawarta cike fargaba, tsoro da razani duka lokaci guda suka dirar mata, ba komai ya haddasamata hakan ba sedan sanin cewa INNA ce mai mata wannan aika-aikar. Kuka tafashe dashi wanda yai sanadiyar k'aruwar 6acin ran Inna haryakai ga tad'aka mata duka tare da cemata.... "Munafukar yarinya! Yanzu tadakin da nayi donki tafi d'ibamin ruwa ashe baccin naki na asara kikacigaba anan?, Lallai kin isa kuma jikinki seya gayamiki" Inna ta fad'i haka tare dasa k'afa tabuge ILHAM sannan tawuce tana bambami. Tana kuka tare da rawar d'ari haka tanufi inda tulun d'iban ruwanta yake ta d'auka sannan ta nufi rafi..... Ahanya bata had'u da kowa ba saboda lokacin yawancin al'ummah suna gida suna bacci wasuma suna kaiwa ubangijin halittu kukansu kasancewar gari baigama wayeba.Tana tafiya tanashan wahala haka harta isa rafin, kasancewar sunada tazara sosai da rafin amma hakan baisa Inna najin tausayinta ba, watannin baya dasuka wuce wani mai kud'i yashigo garinnasu tare dasawa akajawo musu ruwa kusa dasu, amma saboda son zuciya irinna Inna tace batason ruwan dake fitowa daga k'arfe na rafi takeso.....
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • The Verdant Analyst
  • Mikumo 'Yamikumo' Akatani prototyp Story MHA
  • Where There's Smoke, There's Fire
  • Anfal's Ibtihaj ✔
  • Chupi Mohabbat (ON HOLD)
  • back from the dead (America izuku)
  • RAYUWAR CIKIN AURE
  • Symphony of The Fallen Crow {Itachi's daughter Story}

After his father kidnaps him and forces him to steal quirks he's forced to run away, Izuku Midoriya gets a job! On top of that, he is a vigilante! Will he be able to balance it all without worrying about our favorite coffee hobo plus a mystery person or a few? (You'll have to read to find out who) Or Aizawa meets his latest problem child and with the help of a certain detective, they try to catch him. Aizawa however finds out some interesting things about his problem child along his journey... (my writing gets better as you go on so don't stop reading because of the first 2-3.5 chapters) I also have a few YouTube videos for it on my channel! Just look up the Verdant Analyst to find them. You may also find a podfic version of this on YouTube, I did not make that but I am grateful to the person who is recording it!

More details
WpActionLinkContent Guidelines