labari mai ban tausayi, maraici, tsantsar mugunta ta matar uba, saboda son zuciya matar ubanta ta kyautar da ita, ta kuma auri miji mai nakasa(paralyzed) wanda ko tashi baya iya yi, mahaifinta ya tsaneta, ya ma manta ita din yar sa ce... Akwai soyaayya da babu algus a cikin ta...tafiya ce mai tsayi, dan haka ku biyo ni dan jin yadda labarin Rayuwar FAHEEMAH zai kasance, am sure you will love the story.All Rights Reserved