Rubutacciyar ƙaddararta tana cikin ZAFIN KISHIN ta,tana zaune da mijinta lafiya ƙaddara ta riskesu ta sanadiyar haduwa da wata fitinaniyar ƙaruwa wacce ta wargaza farincikin su.Ta yi fatali da jin dadinsu,duk a sanadin ZAFIN KISHIN matar shi . Shi mutum ne mai burin zama da mata guda biyu,sai dai kash ya hadu da ƙaddararsa ta hanyar matar da yake aure ,ta rikita masa tunani ta hana shi auren kowacce mace idan ba ita ba.All Rights Reserved