Labarin wata yarinya mai suna sabirah, labarinta na tattare da abun tausayi, abun alhini, sabirah ta kasance yarinya mai kyau da kwarjini, ta tsinci kanta a wani hali mawuyaci tun bayan rasuwar mafiyarta, inda take zaune da matar mahaifinta Ku biyoni dan jin labarin nan , in kuna son in fara sake novel din to kuyi commenting , liking da votingAll Rights Reserved