KUNDIN AJALI
  • Reads 305
  • Votes 9
  • Parts 1
  • Time 8m
  • Reads 305
  • Votes 9
  • Parts 1
  • Time 8m
Ongoing, First published Oct 08, 2021
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . 
amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kofar mutuwa domin irin masifu da bala'oin dake tare da shi da kuma dazukan da za a wuce wajen dauko shi ,.
dubban shekaru da suka wuce Ifiritan Aljanu sun yi yunkurin dauko shi amma ko dajin farko ba su kaiwa ga shiga labarin su ke shafewa daga doron duniya . 
Ku biyo mu cikin Labarin idan Kuna son jin wane artabu za ai akan labarin . 
Labarin na kunshe da ; 
Soyayya 
Al'ajabi 
Rudani 
Sadaukantaka 
Firgici 
Shahara 
Daukaka 
Sarauta 
Mulkin Zalunci 
Kar ku sake a baku Labari
All Rights Reserved
Sign up to add KUNDIN AJALI to your library and receive updates
or
#35hausanovels
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Lovesick Brothers cover
True Magician cover
‏خيّل على نجد قاصيها ودانيها ‏البـرق يـبرق وخير السّمَاء همالي  cover
Ekko and Jinx One Shots cover
Time For A Little Surprise (Male Seelkadoom Reader x Fem Sonic IDW Comics) cover
I don't know what I'm doing! (Discontinued due to remake) cover
The sleeping ash. Black Butler various x reader cover
Infinite Magic (Male Reader x Harry Potter) cover
The Amazing Spider-Man of Young Justice (Season 1) cover
Ash And Horizons cover

Lovesick Brothers

58 parts Ongoing

Psycho brothers and a little angel sister sounds not so good together right? so what happens when an sweet angel comes live with her lovesick pyscho brothers so join their journey......🥰 I am not very good at description, so please 🥺 give my story a try🙏