KADDARATA CE A HAKA
  • Reads 64
  • Votes 3
  • Parts 8
  • Time 1h 4m
  • Reads 64
  • Votes 3
  • Parts 8
  • Time 1h 4m
Ongoing, First published Oct 13, 2021
Assalamualaikum Alaikum masoyana kuna ina to Allah ya dawo dani daka Abinda ya same ni masu min Addu'a masu kashe ne ina mu godiya ban mutu ba Ina muku godiya sosai ngd Allah ya bar zumunci wannan shine new Account dina ina muku godiya wancan ya dai na aiki shiyasa na kara dawo muku da diamond Armaan cikin wani sabon salo da fatan zaku karbe sa ngd.

Cikin kauyan fussira yanki ne ne me dauke da Albarka tun kauyi ka sosai da kuma duwatsu mankya dan dukka cikin fussira babu birni. Misali babu mashin babu mota babu duk wani kayan mure rayuwa da jin dadi na yan birni kai hatta hutar ne fa babu sai dai su kunna huta a tsakar gida ta yayin ràke da asharnan dutse sannan suke ganin haske,. Haka zalika kuma babu wanda ya taba shiga birni sai mutum daya wato hajia Sakina wadda ta kai Yan aiki birnin can wani gari dake can garin Murna dan zuwa tai fussira ta sai gida anan saboda garin fussira gari ne mai ni'ima sosai zakaji dadin garin mutuka gaya. , Wannan yasa hajia  Sakina ta fita da ban agarin ba kowa ne ya damu da ita dan basu damu shiga shirgin bako, wannan kenan.

Ma farin lbr
All Rights Reserved
Sign up to add KADDARATA CE A HAKA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
The QB Bad Boy: Playing for Keeps cover

The QB Bad Boy: Playing for Keeps

51 parts Complete

As Dallas and Drayton navigate life in the spotlight, Spencer is navigating intense feelings for Nathan - her best friend's brother. ***** Dallas and Drayton are planning their wedding, talking babies and learning how to navigate life in LA now that Drayton is a hotshot football player in the big leagues. Meanwhile, Spencer and Nathan are back at home in Colorado, coming to terms with their feelings for one another and learning how to co-parent with Grayson, the father of Spencer's daughter. Will the realities of adult life strengthen them - or will their relationships break? [Sequel to The QB Bad Boy and Me] [[word count: 150,000-200,000 words]]