Anauseef & Armaan

Anauseef & Armaan

  • WpView
    Dibaca 172
  • WpVote
    Vote 2
  • WpPart
    Bab 9
WpMetadataReadBersambung51jt
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Min, Okt 24, 2021
WpInfo
Fiksi
Romansa
Cikin kauyan fussira yanki ne ne me dauke da Albarka tun kauyi ka sosai da kuma duwatsu mankya dan dukka cikin fussira babu birni. Misali babu mashin babu mota babu duk wani kayan mure rayuwa da jin dadi na yan birni kai hatta hutar ne fa babu sai dai su kunna huta a tsakar gida ta yayin ràke da asharnan dutse sannan suke ganin haske,. Haka zalika kuma babu wanda ya taba shiga birni sai mutum daya wato hajia Sakina wadda ta kai Yan aiki birnin can wani gari dake can garin Murna dan zuwa tai fussira ta sai gida anan saboda garin fussira gari ne mai ni'ima sosai zakaji dadin garin mutuka gaya. , Wannan yasa hajia Sakina ta fita da ban agarin ba kowa ne ya damu da ita dan basu damu shiga shirgin bako, wannan kenan. Ma farin lbr Surfe ne agaban mai shegen yawa ga wani Aturmi mai war meyawa tana daka , tana dakan tana satar gefan ta da alama wani abun take kalla tana tausayawa kanta kuma, tana hango yadda zata iya wannan a yau dinan. Inda ta kalla na bi da kallo, shirgin kayan wanki ne na yara mai yawa da kuma tsummo karan mitsari. "Ke ban San iskan ci da iya shege mene haka,? Ta sheka mata harara, cikin isa da iko da mulki da nuna itacin ishashiyace. Shiru tayi ta na kallon matar dake galla mata harar. "Eyehh rai nin hankali to wlh bari kiji na sha tabara na sha yasin wlh na fi karfin ku ku dangi mayu dangi mahauciya yar tsontuwa shegiya dangi aljanu ni zaki zubawa wannan kafiran idanun naki? Kifin yariyar ta farga ta wawuri kofin ta cilla mata, aiko sai goshin ta sai ji kake kwal agushin ta da sauri ta dafe tana runtse ido tsabar azaba jikinta sai rawa yake kamar mazari. Bazaki tashi ba ki dora daka inda kika tsaya ba, ko sai naci gidan ku?. Da sauri ta mike ta cigaba da surfe ta mulmula inda kwada mata cofe.
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • AL'AJABIN SO
  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • NADIYA!
  • Penghulu Bidadariku S2 : Aisyah Humaira
  • AURE UKU(completed)
  • NANATOOU (DIYAR KAKA)
  • NANA AMINATU 2022
  • SAFEENATU
  • SAWUN GIWA...!🐘
  • BAHAGON TUNANI

Tarihi yana nuna mana abubuwan da suka faru ne kafin mu a rayuwa! Rayuwar duniyar cike take da kalubale, haɗari, wahalhalu da musibu daban-daban, kusan in ka ga ka gujewa hakan to fa alƙalamin ƙaddara bata zana maka ita a shafin ƙaddararka ba, a lokacin da kaddara ke wasa da rayuwarka ya rage maka ɗaukan wannan kalubale a matsayin darasi, ka kuma yi haƙuri da jarabawar Allah (S.W.T) a gare ka. Ni Fatima ban taɓa sanin cewa igiyar ƙaddarar wani na iya shafan na wani har su sarƙe wurin zama abu guda ba sai da na tsinci kaina cikin alkaba'in rayuwa, zafi da kunci suka yawaita a gareni, farin ciki yayi min nisa irin tazarar dake tsakanin sama da ƙasa, na kasa tantance wai ƙaddarar wanene ya shafe ni, shin na mahaifiyata ne ko na mahaifina? Ko kuma nawa ne ni a karan kaina ba'a tsaga ni cikin masu rabauta da duniya ba? A mafi yawancin lokuta in har nayi irin wannan tunani, na kan samu kaina ne da yiwa gwanin halitta godiya da bai sa mana wani tabbataccen al'amari ba, farin ciki ko baƙin ciki yana da lokaci, komai kuma yayi farko to fa yana da karshe, wani karin maganar ma sai ya ce abinda ya baka tsoro a yau babu shakka ko tantama a gobe ya iya baka tausayi, rayuwar tamkar tafiyar hawainiya ce tana tafe tana chanza launi. Al'amuran da suka faru a rayuwata sun sanya min karsashin bayar da labarina.

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan