Marainiyace. Bahaushiya ce. Yar jami'a. Tana zaune da wan babanta. Tana cikin kwanciyar hankali. Matsalarta daya ce! A yadda rayuwar nan ta lalace, mutane basuda gaskiya, yarda tayi karanci a zukatan dan Adam, gata marainiya WA ZATA AURA? ku biyoni domin jin yadda labarinnan ze kasance.All Rights Reserved