HARISU KAKULA DA SOYAYYAR GASKIYA 👉 FARIS ✍️
  • Reads 4
  • Votes 0
  • Parts 1
  • Time <5 mins
  • Reads 4
  • Votes 0
  • Parts 1
  • Time <5 mins
Ongoing, First published Oct 18, 2021
kamarke Amma kutsa kayi auni da haka masoya nasan akwai jinzafi sbd sautari da yawa wasu suna soyayya sbd biyan bukatunsu kawai Amma karka manta da cewa kana da qannuwa fa Kuma inma baka da ita zaka haifa Amma baka tsaya kayi nazari da haka ba so fa duk wanda yace yana sonka inde so natsakani da Allah yake maka toh sai inda karfinsa ya qare toh Amma wasu matan abinda yake kawowa rabowarsu da saurayi sbd ya wan hange hange shike sawa ake rabowa bayan haka wata tana sonka sbd abun hannunka badan Allah take sonka kawai dai yanxu abun ya riga ya Zama biyu abnida nafuskanta sbd kowa da bukatarsa shiyasa ake samin matsala akowane lokaci sbd kowa da abinda ayake so akun kowa itausawa samari da yan mata sbd cutar da juna a gaskiya yan mata da samari zana baku sha,warata agareku itace duk abinda zakayi kayi sbd Allah karkayi sbd abin duniya toh waima tayaya zaka aureta bakuyi soyayyar tsakani da Allah ba hmm gaskiya ana wani abu yanzu arayuwarna tsakanin samari da yan mata kowa fa wani abu yake hange zaya iya samu shiyasa wasu suke kashema budurwa kudi koma nawane Amma ita inde zata samu duk abinda zaya faru da ita Bata gabanta yake ba inde tabiya bukatarta komi yayi Bata tunanan ranar da zasu hadu da UBANGIJJINTA  akowane lokuta Ina kuka 😭😭😭 sbd ranar da babu mai cetunku nabarku lfy sai kuma karu na uku insha allahu 🙏🙏🙏🙏 Amma dan Allah kuyi hakuri Masha Allah
YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI 🙏 YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN SUMA AMEEN 🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏👇👉DAGA NAKU 👇👉 HARISU KAKULA DA SOYAYYAR GASKIYA 👉 FARIS ✍️✍️✍️
All Rights Reserved
Sign up to add HARISU KAKULA DA SOYAYYAR GASKIYA 👉 FARIS ✍️ to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
The lost mafia princess cover
Politician's Love  cover
The Lost Star Of The Romano Family cover
Our angel  cover
𝘔𝘪𝘯𝘥 𝘎𝘢𝘮𝘦𝘴 🦑 Thanos x Reader cover
𝑻𝒉𝒆 𝑺𝒆𝒄𝒓𝒆𝒕 𝒐𝒇 𝑬𝒗𝒊𝒍  cover
Tensura: The Abyss Demon cover
The Green Flame cover
Hero Hunter: Izuku Yagi [opm x mha] cover
الادعج " قاع الظلام " cover

The lost mafia princess

45 parts Ongoing

The Giovanni's are the Italian Mafia. It is the most powerful mafia. For 8 generations the family have been trying to have a princess in the family but have been unsuccessful. That is until Alina Giovanni and her twin Adrian were born. Due to Alina being born she was target for the other mafia's especially the Russians who hated the Italians due to their success. Alina is taken by them and brought up in terrible conditions. The whole family was heartbroken but never gave up trying to find her. With 6 brothers and parents never forgetting her they were sure to get her back. They weren't the most powerful mafia for nothing. How long do you think it would take to get her back and make the family whole again, if that was even possible? Would things turn out ok in the end? Cover by @prielle on Pinterest