BA ƘAUYANCI BANE
  • Reads 1,274
  • Votes 141
  • Parts 30
  • Time 2h 19m
  • Reads 1,274
  • Votes 141
  • Parts 30
  • Time 2h 19m
Complete, First published Oct 24, 2021
Mature
Labarine daya shafi rayuwar ma'aurata, iyali, tarbiya, soyayyah, dakuna sadaukarwa... Sannan yana wayar wa mutane kai danganeda irin kallon da wasu sukeyiwa masu kokarin bin dokar Allah kamar basu wayeba. Ga masu sha'awan taimaka min ga account details dina (0091869462 fatima abubakar saje access bank). 

 Ina maraba da shawara, gyara ko korafi daga gareku...
All Rights Reserved
Sign up to add BA ƘAUYANCI BANE to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
FATU A BIRNI (Complete) by suwaibamuhammad36
18 parts Complete
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa. Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa? Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan. Fatima- Budurwar Sultan.
You may also like
Slide 1 of 10
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) cover
FATU A BIRNI (Complete) cover
𝐓𝐄𝐑𝐈 𝐃𝐄𝐄𝐖𝐀𝐍𝐈[A tale of devotion] (Duet #2) cover
A Gidan Mami cover
A Change of Heart cover
♥︎𝐌𝐚𝐫𝐫𝐢𝐞𝐝 𝐚𝐧𝐝 𝐁𝐥𝐞𝐬𝐬𝐞𝐝♥︎ cover
YARIMA JUNAYD cover
RUWAN DAFA KAI 1 cover
SOORAJ !!! (completed) cover
Darmiyaan!! cover

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

20 parts Complete

Who doesn't love a short love story? 💕 Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU