Burin kowace uwa ta raini ɗanta ya girma kamar ubanshi. Amman ni na raine ka da zullumin kar ka zamo kamar ubanka...tun daga ranar da na haife ka bakina ya buɗe da addu'ar ka bambanta da ubanka ta dukkan bangare..Todos los derechos reservados
42 partes