DUK TSANANI

DUK TSANANI

  • WpView
    Reads 212
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 17
WpMetadataReadOngoing1h 42m
WpMetadataNoticeLast published Sun, Dec 19, 2021
Rinannun idanunta ta d'ago , ta duban k'anwar ta ta, cikin kuka tace "Salma waishin ni kad'ai ce "ya da irin haka take faruwa da ita? "Shin Salma wannan wacce irin masifa ce? Haka take bibiyarmu Da wanne zamuji da wannan masifar,ko da habaicin mutanan gidannan ko da na "Yan unguwa? Shin Salma Wai me yasa hakan Bata faruwa a kan kowa sai Ni? Meyasa!Salma meyasa!!meyasa!!! Ta k'arasa maganar Tana sakin kuka me cinrai...
All Rights Reserved
#2
tausayi
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • MALAMA LADI
  • HAKKIN UWA
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
  • TSINTACCIYA
  • MAI ƊAKI...!
  • RAYUWA TA THE NOVEL
  • ISMUHA ZAINAB Completed
  • TAFIYAR MU (Completed)
  • BAKAR WASIKA
  • ZA'BIN RAI NAH  Part 1

Malama LADI wata matashiyar yarinya ce da a ƙalla baza ta wuce 24years ba, asalin ta ƴar kwara State ce, kuma ita ɗin Christian ce cikakkiyar Bamagujiya, iyayen ta ita kaɗai suka haifa don haka sosai suke ƙaunar ta, tayi karatun ta har zuwa matakin N.C.E, yanzu haka tana koyarwa a wata Pramary school dake cikin ƙauyen su. Kwatsam sai Allah ya kai ta yin rayuwa cikin musulmai, inda ta haɗu da wani bad guy, Wanda ya takura wa rayuwan ta. Shin kuna son sanin me zai faru a duniyar wannan Malamar me abun al'ajabi? Why not ku biyo NI?

More details
WpActionLinkContent Guidelines