Story cover for 'YAR NAJERIYA by Sumayyahtakori1988
'YAR NAJERIYA
  • WpView
    Reads 5,543
  • WpVote
    Votes 573
  • WpPart
    Parts 10
  • WpView
    Reads 5,543
  • WpVote
    Votes 573
  • WpPart
    Parts 10
Ongoing, First published Nov 29, 2021
Allah ya halatta aure ga kowanne dan adam mai lafiya, suma ZABIYU (ALBINOS)  'yan adam ne kamar kowa amma meyasa ake kyamatar su musamman ta fuskar auratayya? Da gaske ana gadon ALBINISM a cikin jini amma akwai wadanda halittar Allah ce ta samar da su a haka kamar HANSNA'U.  Hasna'u kykkyawa ce amma ZABIYA ce....shin ko wannan nakasa itace karshen rayuwar ta? Kuma nakasar da zata hana ta zaman aure a rayuwar duniya? Shin MIJI ko MAHAIFIYAR SA ko al'ummar dake zagaye da ita wanene babban kalubalen Hasna'u a rayuwa? ni dai TAKORI na ce HASNA'U mutum ce kamar kowa ban sani ba ko kema kin amince da hakan? Mu biyo HASNA 'YAR NAJERIYA don jin walagigin rayuwar data samu kanta cikin lalurar ALBINISM.
All Rights Reserved
Sign up to add 'YAR NAJERIYA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
MY UNIVERSE cover
Boerenooi uit die Karoo cover
Her Boyfriend sub's In cover
AMOUR  cover
ထာဝရအတွက် ( She Season 2 ) cover
          ကိုကို့ရဲ့ပူတူးလေး cover
Kinkels en Kronkels Boek 1 The Caretakers' MC cover
ABDULKADIR cover
MATA BA BAIWA BA. cover
Martabar Mu cover

MY UNIVERSE

34 parts Ongoing

Duniaku adalah Dirimu