Muryar Gwaggon ta a lkcn da ta bijire kan bukatar ta wanda shine silar rugujewar RAYUWAR ta karo na biyu
Muryar matan gidan a lkcn da suke kara zuga Gwaggon nata da kuma Rantsuwar da ita Gwaggon tayi wanda kuma saida ta tabbar dashi a kanta
Muryar Nurse da aka kaita asibiti lkcn da take shirin fita hayyacinta bayan farfadowa daga sumanta na uku
Muryar Lami Yayar Lawan Babbar diyar Mai gari yayinda take baiwa Nurse din amsa
Da wasu muryoyi tare da hotunan mamallakan su a wancan lkcn da RAYUWAR ta tayi rugujewa ta Uku wanda faruwar shi ya cigaba da jagorantar duk wasu kalubale da matsaloli da ta fuskanta a bayanshi sannan ya kasance silar rugujewar RAYUWAR ta a karo na Hudu wanda yy silar faruwar halinda ta tsinci kanta a karo na biyar na rugujewar RAYUWAR tata kuma shine dai silar fadowanta cikin kaddararta ta ynx da take ciki
Rayuwar Fatima na cike da abubuwa iri² taga rayuwa da kuma kaddara wanda daga baya hakuri ya zama silar samun farin cikinta.