MANUFATA
  • Reads 349
  • Votes 40
  • Parts 7
  • Reads 349
  • Votes 40
  • Parts 7
Ongoing, First published Dec 06, 2021
MALAM BUKAR DA MALAM AMINU MAKOTA NE MALAM BUKAR MUTUMIN MUBI NE YARANSA BIYU KACAL MAZA NURA DA MUSTAPHA



MALAM  AMINU MATANSA UKU YA RABU DA MATARSA TA FARKO YARANSA GOMA SHA UKU MARIYA ITACE MAHAIFIYAR HANIFA WACCE ITACE 'YA FARI GUN MAHAIFIYARTA




MALAM AMINU SHI YA SAYAR DA KADARORINSA YA TAIMAKAWA MUSTAPHA YA TAFI WAJE KARATU BAYAN DA YA SAMU GURBIN KARATUN 


ZURI'AR MALAM AMINU KAF SUNA ALLAH WADAI DA YIN ALKAIRI SAKAMAKON BUTULCIN DA SUKE GANIN MUSTAPHA YAYIWA MALAM AMINU NA QIN AUREN 'YER SA HANIFA



HANIFA TA DAUKI GABA MAI TSANANI DASHI DA ALWASHIN SAI TA AURI NAMIJIN DA YA FISHI KOMAI A DUNIYA A HAKAN TAYI AURE HUDU AMMA HAR LOKACIN BURINTA BAI CIKA BA SAI HAR TA HADU DA AMININ MUSTAPHA 



A YAYINDA A GEFE SHI KE  KASHE MATA DUK WANI AURE DA TAKE YI 



SHIN MEYE MANUFAR MUSTAPHA DA YAKE KASHEWA HANIFA AURE BAYAN SHI YAQI AURENTA?




SHIN MAI ZAI FARU IDAN DANGIN MALAM AMINU SUKA GANO MUSTAPHA NA DA HANNU A MUTUWAR AUREN HANIFA?


SHIN MAI ZAI FARU IDAN HANIFA TA GANO ALAQAR NASRIN DA MUSTAPHA?



KU BIYOMU DOMIN JIN YADDA ZATA KAYA TSAKANIN MUSTAPHA DA HANIFA CIKIN LITTAFIN *MANUFATA*
All Rights Reserved
Sign up to add MANUFATA to your library and receive updates
or
#16hausa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
𝘌𝘷𝘢𝘭 𝘓𝘰𝘷𝘦 21+ 🔞𝑇𝑎𝑒𝑘𝑜𝑜𝑘 (Completed✔☑) cover
Bosveld Paradys  cover
AMOUR  cover
Un nuevo comienzo-Obikaka cover
My Cute Jk😘😘😘😘😘😘😍😍😍😍(cute Love Story)😉😉💜️💜️💜️ cover
Martabar Mu cover
Maid of My Cold Boss  cover
MR PERFECT MILIK AKU ! cover
ထာဝရအတွက် ( She Season 2 ) cover
ABDULKADIR cover

𝘌𝘷𝘢𝘭 𝘓𝘰𝘷𝘦 21+ 🔞𝑇𝑎𝑒𝑘𝑜𝑜𝑘 (Completed✔☑)

14 parts Ongoing

අය්යාගේ හස්බන් ගේ මල්ලි ට කරන එකපාර්ෂවික අාදරේ ඔහුට වෙෙයිර කරන අදරේ ඔව්න්ගේ දෙෙවය කොහොම විසදෙයිද Start Day - 2021 - 09 - 11 End Day - 2021 - 10 - 21