"Abba gaskiya kana nuna banbanci tsakani na da Haleema kamar ba kai ka yafe ni ba." Kallan ta yayi cike da takaici yace,"Banbancin ki da Haleema kenan Hafsat baki da labadi ko kadan."
*****
"Wayyo wai me nayiwa Haleema ne? Ta raba ni da Abba na yanzu kuma ta koma kan Fahad, Mama Fahad bai fad'a min ya dawo ba amma had sun had'u shine ma ya dawo da ita, wallahi mama sai na kashe Haleema yau na tsane ta na tsane."
"Aunty salamatu in Mama baza ta dauki mataki akan Haleema ba ni zan dauka."
******
"Abba wallahi ban taba Sanin wani da namiji a duniya ba ta yaya zanyi ciki?"