63 parts Complete Ban taba nema na rasa ba,komai nawa ready yake tun kafin lokacinsa yayi,saidai Allah ya jarabceni ta hanya mafi wahala,ta Yaya zan samu yarda da soyayyar dangin mijina?bayan abinda suke nema daga gareni banida iko da baiwa kaina shi?