Da gaske duk daɗinki da miji sai ya miki kishiya?
An ce wannan jarabawar tana da tsauri, tana kuma ɗauke ne da ƙalubale
Amma..
Shin me ake riƙewa a ci ribar wannan gwagwarmayar?
Ku biyo ni a cikin soyayya da rayuwa ku ji yadda zata kaya
Todos os Direitos Reservados