45 parts Complete Alh Mansr mai dala marar imanin mai kudi wanda bai kudi talakaa bakin komi ba
Aliyu Haidar saurayi dan kwalisa , mai zuciya da hankali ga ilimi da nutsuwa, wanda zai daukar ma mutanen kauyen su fansa wurin Alh Mansur mai dala, kuma yana soyaya da diyar shi Haler.
Ku biyo three stars dan jin wannan sarkakiyar