Labarin ne akan wata Yarinya,Kara Mai masifar kwadayi, rashin kunya, tsokana , da karfi kamar na Doki. Matashi ne kyakyawa, gashi Soja,akan aikinsa aka masa murdiya tare da masa zarge Wanda y kasance masa mugun kulli da y gaza kwance kansa....All Rights Reserved