A tunani na na samu duka gatan da nake nema. A tunani na rayuwata ta gama inganta domin na samu soyayya da kulawa fiye da yanda nake tunani. Saidai kash na manta cewa rayuwa bata t'ba tafiya a daidai sai da tarin 'kalubale? INa GATA NA? waye zai zame min gata? Anya gatan da na jima ina muradi akwai shi a duniyarnan?All Rights Reserved